Hukumomin kasar Faransa sun kama wasu jiragen ruwa guda hudu na daukar kaya da wani jirgin ruwa na alfarma guda daya da ke da alaka da...
Shugaban jam’iyyyar NNPP na jihar Kano, Magaji Ibrahim ya ce, suna maraba da shigowar tsohon gwamnan Kano Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso, zuwa cikin jam’iyyar su. Magaji...
Hukumar Kwallon Kafa ta kasar Rasha ta ce, za ta garzaya Kotun Hukunta Wasanni ta (Cas) domin daukaka kara kan dakatarwar da aka yi mata daga...
Babbar kotun jIhar Kano mai lamba 5 karkashin jagorancin mai shari’a, Usman Na abba, ta saurari shaidar kariya na farko a kunshin tuhumar da gwamnatin ke...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu, karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, ta ci gaba da sauraron shari’ar da gwamnatin jihar Kano...
Shugaban kungiyar da ke rajin wayar da kan matasa a jihar Kano, Kwamared Salisu Gambo ya ce, saboda matasa sun fi yawa a gidan ajiya da...
Babbar kotun shari’ar muslinci mai zamanta a kofar Kudu karkashin jagorancin mai shari’a, Ibrahim Sarki Yola, ta sanya, Abduljabbar jabbar Nasir Kabara, ya fara kare kansa...