Tun bayan da lauyan ‘yan Adaidaita sahu, Barista Abba Hikima Fagge ya bayyana cewar, idan fa turar ‘yan KAROTA ta kai ‘yan adaidaita sahu Bango za...
Jamie Carragher ya yi imanin cewa, Liverpool za ta iya daukar kofin Premier daga hannun Manchester City, bayan da ta doke Arsenal da ci 2-0 a...
Lauyan direbobin Adaidaita Sahu a jihar Kano, Barista Abba Hikima Fagge ya ce, Idan hukumar KAROTA, ta ci gaba da takurawa ‘yan Adaidaita Sahu, za su...
Babbar kotun jiha mai lamba 17, da ke zamanta a unguwar Milla road, karkashin mai shari’a Maryam Sabo, ta fara sauraron karar da hukumar kogin Hadeja...
Wani matashi mai sana’ar dinki a jihar Kano, Abdulaziz Rabi’u Al-Murtala Dan Misira, ya ce matasa su rungumi sana’ar hannu, sakamakon yadda ta ke da dinbin...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu, karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki, ta ci gaba sauraron shari’ar da gwamnatin jihar Kano, ta gurfanar...
Babbar kotun shari’ar muslinci mai zamanta a Kofar Kudu, karkashin jagorancin mai shari’a, Ibrahim Sarki Yola, ta sanya ranar 31 ga wata domin ci gaba da...