A na zargin wani matashi da yin garkuwa da hoton bidiyon badalar wata mata tare da neman kudin fansa, ko kuma ya yada ta a duniya...
Hukumar Hisba ta jihar Kano, ta bayar da umarnin a binne, mushen dokin da aka kama wasu matasa da shi, za su yanka domin sayarwa al’umma...
Ƙungiyar lauyoyi ta ƙasa reshen jihar Kano (NBA), ta ce bai wa ɓangaren shari’a damar cin gashin kan su, zai taimaka wajen sauƙaƙa gudanar da shari’u...
Wata uwar gida a jihar Kano, ta ki yarda da mijinta saboda ta na zargin ya yi aure ba tare da an yiwa amaryar sa gwajin...
Shugaban ƙungiyar direbobin Tifa a jihar Kano, Kwamared Mahmud Ibrahim Takai ya ce, duk motar Tifa ɗaya ta na samar wa matasa Ashirin aƙalla aikin yi....
Wani babban magatakarda na sashin kula da masu tabin hankali na asibitin koyarwa na Aminu Kano, Dr. Abdussalam Murtala, gargaɗi jama’a da su daina muzgunawa masu...
Ƴar takarar gwamna a jihar Kano a karkashin jam’iyar UPP a shekarar 2019, Hajiya Maimuna Muhammad, ta koma jam’iyyar ADP. Sauya sheƙar Hajiya Maimuna na zuwa...