Zakaran ajin masu nauyi a wasan dambe, Oleksandr Usyk, ya ce, kasarsa da martabarsa sun fi duk wani fada a zoben da yake shirin kare babban...
Hukumar wasannin teseren mota ta dakatar da direbobin kasar Rasha shiga gasar a Burtaniya. Motorsport UK za ta ki amincewa da lasisin masu fafatawa daga Tarayyar...
Mai kungiyar Chelsea, Roman Abramovich, ya ce, ya na shirin sayar da kungiyar sa a yanzu haka. A cikin wata sanarwa da ya fitar a shafin...
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Human Right Network ta ce, ASUU na shiga haƙƙoƙin ɗalibai, domin rashin hakurin su akan bukatun ga ma’aikatar ilimi ya...
Babbar kotun jiha mai lamba 15, karkashin jagorancin Jusctice Jamilu Shehu Sulaiman, ta sanya ranar 6 ga watan gobe, domin ci gabada sauraron shaidu, a kan...
Lauyan da ke kare wani mutum da ake zargin yiwa wata budurwa ciki ya ce, gwaji ya nuna mahaifin budurwar ne ya yi mata ciki. Lauyan...
Babbar kotun jiha mai lamba 5 karkashin jagorancin mai shari’a, Usman Na abba, ta fara sauraron shaida a kunshin zargin da gwamnatin jiha ke yi wa...