An zargi wata mata mai ‘ya’ya biyu, Tina Idoroyen da sanya hannun ‘yarta ‘yar shekara biyar a cikin ruwan zafi saboda zargin ta sace mata kifi....
Wani magidanci a jihar Kano, mai suna Nura Ahmad Mahmud ya ce, gaggawar da al’umma ke yi wajen binne a makabarta da zarar sun daina numfashi,...
Hukumar Kwastam ta kasa reshen Kano da Jigawa, ta ce ta tara sama da Naira biliyan 10.1 tsakanin watan Janairu zuwa Maris. Shugaban Hukumar, Muhammad Abubakar...
Ana zargin wata budurwa da koyawa wata matar aure ta’ammali da kayan maye a jihar Kano, ta hanyar amfani da allurer da za ta gusar da...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kai sumame gidajen da ake zargin matasa kan shiga, domin tafka ayyukan baɗala da shan shisha da sauran mayagun ƙwayoyi....
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta jihar Kano ta ce, duk kayan marmarin da aka saka musu sinadarin nuna da wuri, su na janyo...
Jami’ar jihar Legas ta karrama gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Ganduje da Farfesa Babagana Zulum, gwamnan Borno da lambar yabo ta digirin girmamawa. Karammar wadda a...