Shugaban Majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila, ya yi kira ga Hukumar Tattara Haraji da Kudi, RMAFC, da ta yi la’akari da bayar da karin bayani ga ‘yan...
Kungiyar kwallon kafa ta Enugu Rangers, ta dauki dan wasa mai suna, Musa Adam, daga kungiyar kwallon kafa ta FC Sheshe da ke jihar Kano. Dan...
Hukumar hana shaaa ddda fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Kano, NDLEA ta ce, ba za ta bari ‘yan siyasa su rinka bai wa matasa...
Wasu magada sun yi hayaniya a gaban kotu saboda sakamakon nuna rashin jin dadin su dangane da yadda aka raba gadon. Daya daga cikin masu magadan,...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, su na yin abinda ya kamata wajen mika wa ma’aikatar shari’a kundin bincike, domin bayar da shawarwari ba tare...
Dan wasan kwallon tebur ta Tennis na Najeriya, Aruna Quadri, ya fice daga gasar cin kofin kwallon tebur ta duniya na shekarar 2022 a Macao, China,...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya tsige shugaban riko na hukumar raya yankin Neja Delta (NDDC), Effiong Okon Akwa. Da yake tabbatar da korar tasa, ma’aikatar harkokin...
Gwamnatin Amurka za ta bayar da tallafin dala miliyan 1 ga mutanen da ambaliya ta yi wa barna a Najeriya. Tallafin da za ta bayar ta...
Kungiyar likitoci ta kasa NMA, ta ce, a yanzu likitoci dubu 24 ne suka rage a kasar, wanda za su kula da lafiyar al’ummar kasar fiye...
Kwanturola Janar na Hukumar Kwastam, Hameed Ali, ya bayyana cewa hukumar ta kori ma’aikata sama da 2000 a cikin shekaru bakwai da suka gabata. Ali, wanda...