Liz Truss ta sanar da yin murabus daga mukaminta na Firaminista. Da take magana a wajen titin Downing, ta ce, ta shaida wa Sarki Charles cewa...
Manchester City na shirin zawarcin dan wasan gaba na Paris Saint-Germain Kylian Mbappe, in ji Manchester Evening News. An ruwaito Mbappe ya shaida wa kulob din...
Babban mai horar da ‘yan wasan Flying Eagles na ‘yan kasa da shekara 23, Salisu Yusuf, ya bayyana sunayen ‘yan wasa 18 da za su buga...
Biyo bayan dakatar da yajin aikin da kungiyar malaman jami’o’i ta ASUU ta yi na tsawon watanni takwas, jami’ar Ahmadu Bello Zariya (ABU), ta sanar da...
Ana zargin wani matashi mai suna Aminu Bilya mazaunin unguwar Dorayi da bai wa wasu matasa Baburin Adaidaita Sahu suka je garin Kura, satar wayoyin mutane....
Babba baturen shari’a kuma kwashinan shari’a na jihar Kano, Barista Musa Abdullahi Lawan, ya ce, babu laifin lauyoyin gwamnati a kan jan cikin da ake zamu...
Kotun majistret mai lamba 29, da ke unguwar Nomans Land, karkashin mai shari’a Talatu Makama, ‘yan sanda sun gurfanar da wani matashi da zargin hada baki...
Manchester United da Tottenham Hotspur a daren Larabar nan za su yi karan batta a tsakanin juna a ci gaba da gasar Firimiya ta kasar Ingila....
Shugaban Real Madrid, Florentino Perez ya ce bai san komai ba game da batun sakin Erling Haaland a Manchester City. Haaland ya isa Etihad ne kawai...
Real Madrid za ta biya Yuro miliyan 1 ga Lyon saboda wani katabus a kwantiragin Karim Benzema, bayan da dan wasan ya lashe kyautar Ballon d’Or...