Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da sauran Laifukan da ke da alaka da cin hanci da rashawa (ICPC) ta rufe cibiyoyin bayar da digiri...
Kotun majistiri mai lamba 58, karkashin mai shari’a Aminu Gabari, ta bada umarnin dole jarumar Kannywood, Hannatu Bashir ta bayyana a gaban kotun. Kotun ta fara...
Shugaban gamayyar kungiyoyin kare hakkin Dan Adam na kasa da kasa reshen Najeriya, Human Right Network, Kwamared AA Haruna Ayagi, ya ce, masu shigar da kara...
Wani malami da ke Kwalejin Ilimi a garin Abuja, Dr Auwal Saminu, dan ‘uwa ga wani matashi da ake zargin wasu matasa biyar sun kashe shi...
Gwamnatin Jihar Zamfara, ta nemi afuwa kan rufe kafofin yaɗa larabai shida da ta yi a jihar. Gwamnatin jihar ta bayar da umurnin rufe wasu kafofin...
Hukumar kididdiga ta kasa, NBS, ta ce, hauhawar farashi ya yi tashin gwauron zabo da kashi 20, inda ake samun karuwar tsadar kayan abinci da makamashi...
Mai tsaron raga Thibaut Courtois na Real Madrid, ya ce, ba zai yuwu ba mai tsaron gida ya lashe kyautar Ballon d’Or. Dan wasan mai shekaru...
Tsohon dan wasan Arsenal, Mesut Ozil, ya ce, dan wasan gaba na Real Madrid, Karim Benzema ya cancanci kyautar Ballon d’Or ta 2022. Ozil, wanda tsohon...
Super Falcons ta Najeriya za ta san abokan karawar ta a wasan rukuni na gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA 2023 ranar Asabar. Za...
Tsohon dan wasan Manchester United, Louis Saha, ya shaida Erik ten Hag cewa, ya ki daraja Cristiano Ronaldo a kungiyar. Hakan ya biyo bayan maye gurbin...