Connect with us

Wasanni

Division Two da One: Sakamakon gasar a jihar Kano

Published

on

Gasar Division One.

Dakata un ited ta doke chiromawa united da ci 1 da nema.

City star Darmanawa ta samu nasara da ci daya da nema a hannun koki united.

Yayin da kofar mata united ta sha kayi a hannun Fc Yola da ci 1 da nema.

A gasar Divison 2 kuwa.

Soccer Society – 2 Tsamiya United -1.

Gwale United- 2 Badawa Tsauni- 0.

Fagge Pillars ta yi kunnen doki 2 da 2 da Golden Star Fagge.

‘Yan Gurasa na da 1 Alfindiki Utd na da 1.

Smart Boys Rijiyar Zaki ta doke Warriors kwanar goda da ci 2 da 1.

Junior marroco na nema kofar ruwa Stars na da 2.

Sa’ad Academy ta sha kashi a hannun Junior Bacirawa da ci 3 da 1.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Wasanni

Division Two: Sakamakon ajin rukuni na biyu da aka fafata a Kano

Published

on

Unity Sheka 2 Senior Boys 0

Golden Star Tsauna 0 Kunya Utd 3

Dabai Warriors 1 Hanga City 0

Ahlan Cup: Sakamakon ajin rukuni na daya

FC Itihad Mandawari 2 R2 12 Team FC Dala 0

Continue Reading

Wasanni

Continue Mandawari ta sayar da‘yan wasa biyu a kan Naira dubu 20

Published

on

Kungyar kwallon kafa ta Continue Mandawari ta sayar da ‘yan wasa guda biyu daga kungiyar kwallon kafa ta Manadawari Itihad.

A cikin wata sanarwa da kungiyar ta fitar a shafin sada zumunta na Coach’s Forum Dala FM wanda mataimakin shugaban kungiyar Sani Baban Iya Mandawari ya fitar.

Sanarwar ta ce kungiyar ta Continue Mandawari ta sayar da wasa Musa Abdullahi Kwali da kuma Abdullahi Aminu Huntler.

Mataimakin shugaban kungiyar, Sani Baban Iya ya ce an cimma yarjejeniya da kungiyoyin biyu a kan kudi Naira dubu ashirin dukannin ‘yan wasan.

A ranar 25 ga watannan kungiyar za ta fafata da ‘yan wasan tawagar Sirrin Zuciya da kuma Good Friends na murnar dan wasan su bisa baiko da a ka yi masa.

Continue Reading

Wasanni

Division 0ne: Sakamakon gasar a Kano

Published

on

Kano Warriors FC 1 Tarauni Babes 0

Ja ko kore 2 Kaura Goje United 0

Gwammaja City 3 Black Eagle Rimin Kebe 0

Gama Central 0 Famous Star 2

Eleven Tigers 0 City Feeder FC 2

Junior Waliyya 1 Zaura Stars 1

Young Boys Naibawa 0 M B Fc Faragai 1

Golden Star Dakata 1 Golden X Fc 1

New Boys Naibawa 0 Milo Tinshama 3

Gwagwarnda Fc 1 R/Zaki New Boys 0

Continue Reading

Trending

error: Content is protected !!