Top Stories

RIKICIN MAJALISA DA BANGAREN ZARTASWA NA KARA KAMARI

  shugaban kasa muhammadu buhari,bai samu damar halartar zaman majalisar ministoci ba daya gudana ajiya laraba,bisa wasu dalilai da suka sanya bai nsami jagorancin zaman majalisar ba .wanda mataimakinsa farfesa yemi osibajo ne ya jagoranci zaman na majalisa.

  ministan yada labarai,lai muhammad ne ya sanarwa da manema labarai a fadar gwamnatin,bayan taron majalisar  zartarwa da ake gabatarwa duk mako,yana mai cewa dalilin da yasa shugaba muhd buhari bai sami damar halartar  zaman majalisar ba ajiya ba, dalili shine saboda ya ziyarci wasu ayyuka da basu bashi dama ya ziyarci taron zaman majalisar ba.

  lai muhammad ya kuma musanta rade-radin da ake ta yadawa ,cewar wai rashin lafiya ne yasa shugaban kasa muhammadu buhari bai  ziyarci zaman majalisar ba.

  MUNNIRA SULE GARKO

  LABARAN DALA FM

   

  • Mu na marhaba da masu sauraron mu.
  • Ku kasance da wannan tasha domin samun bayanin halin da birnin Kano ke ciki.
  • Constitutional Scholars To Sue Donald Trump Over D.C. Hotel And Other Businesses
  close