Sakataren ilimi na karamar hukumar Kumbotso, Magaji Muhammad Baure ya ce, za su duba yadda za a samarwa da makarantar Tudun Kaba gine-gine, nan bada dadewa...
Wani matashi mai sana’ar yankan farce, mai suna Musbahu Musa ya ce, ya kashe sama da dubu hamsin, wajen sayen kayayyaki masu inganci, domin zamanantar da...
Hukumar KAROTA ta sami nasarar cafke wata mota ƙirar Sienna maƙare da Giya a cikin ta a lokacin da ta shigo jihar Kano. Jami’an hukumar KAROTA...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta Kano KAROTA, ta ƙara cafke matashi Abdullahi Babakura, wanda a ka kama shi makwanni biyu da suka gabata da...
Kotun majistret mai lamba 58 karkashin jagorancin mai shari’a, Aminu Gabari ta karya belin Injiniya Mu’azu Magaji Dan Sarauniya. Tunda farko lauyan gwamnati Wada Ahmad Wada...
Kotun majistret mai lamba 12 karkashin jagorancin mai shari’a. Muhammad Jibrin, ta hori wani mutum mai suna Mahmud Ibrahim Baita da daurin shekara daya babu zabin...
Wani masanin al’amuran Aljanu a jihar Kano, Dr Yakubu Maigida Kachako ya ce, Idan mutane suka riƙe addu’a babu wata barazana da tsoratarwa da Aljanu za...
Alƙalin alƙalai na jihar Kano, Dr Tijjani Yusuf Yakasai ya ce, ɓangaren Shari’a ya samu dukkan nasarori ne sakamakon jajircewar ma’aikata. Dr. Tijjani Yusuf Yakasai, ya...
Ƙungiyar lauyoyi ta ƙasa reshen jihar Kano (NBA) ta ce, za ta gudanar da tattaki, domin neman ƴancin cin gashin kai a ɓangaren shari’a. Shugaban ƙungiyar,...
Wata budurwa da ta je sayen Kaji a gidan gona, domin fara kiwo ta ce, samari sun daina baiwa ƴan mata kuɗi shi yasa suka koma...
Matar jami’in dakataccen dan sandan da ake tuhuma da safarar hodar Iblis, DCP Abba Kyari, ta yanke jiki ta fadi a cikin harabar babbar kotun tarayya...
Wani malami a jami’ar Bayero da ke Kano, Farfesa Muhammad Sani Musa Ayagi, ya ce babban ƙalubale ne a ce musulmi yasan Al-ƙur’ani ba tare da...
Shugaban gidauniyar Ansarudden, Usman Muhammad Tahir Mai Dubun Isa, ya ce kamata ya yi idan mutum zai yi yabon Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama, ya fara...
Tsohon kwamishinan ayyuka da raya ƙasa na jihar Kano, Injiniya Mu’azu Magaji Ɗan Sarauniya, ya ce rashin samun ingantaccen tsari ne ya sanyashi ficewa daga cikin...
Babbar limamin masallacin Juma’a na Masjidil Kuba da ke unguwar Tukuntawa, malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, Idan al’umma ba su nisanci riba ba, Allah zai...