Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce, ta fitar da wasu sabbin tsare-tsare a kokarin da take yi na yaƙi da cutar zazzabin cizin sauro. Kwamishinan...
Ƙungiyar masu masana’antu a unguwannin Bompai da Tokarawa a jihar Kano ta ce, ƙarin ƙudin wutar Lantarki da gwamnati ta yi kan iya haifar da rasa...
Babbar kotun jiha mai zamanta a Miller Road, karkashin jagorancin mai shari’a Aisha Mahmud Ibrahim, ta fara sauraron karar da a ka gurfanar da wasu mutane...
Dan wasan gaban Barcelona, Lionel Messi, ya dawo daukar horo a kungiyar sat un bayan da ya gaza cimma burin san a sauya sheka daga Barcelona....
Lokacin Damina yanayi ne da a ke fama da zazzabin cizon Sauro, inda al’umma yara da manya kan yi dandazo a asibitoci domin neman magani. Wakilin...
Kotun majistret mai lamba 42, karkashin mai shari’a Hanif Sunusi Yusuf ta fara sauraren karar da rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gurfanar da wani matashi...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Kano ta musanta zargin da wani magidanci ya yi a kan hukumar ta yi sanadiyar...
Kotun majistret mai lamba 42, karkashin mai shari’a Hanif Sanusi Yusuf ta aike da wani matashi gidan gyaran hali. Matashin mai suna Auwal Abdullahi Ayagi a...
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da yin gyara ga kundin dokar masarautu a ranar Litinin. Kudirin da ya amincewa sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero...
Kungiyar kwallon kafa ta Newcastle United ta dauki dan wasan Bournemouth, Callum Wilson a kan kudi Yuro miliyan 20. Dan wasan ya rattaba kwantiragi na tsawon...
‘Yan wasan Manchester City, Riyadh Mahrez da kuma Aymeric Laporte sun killace kan su sakamakon gwajin da a ka yi mu su cewa sun kamu da...
Kimanin mutane 23 ne su ka mutu a sanadiyar ambaliyar ruwa da ta faru a kananan hukumomin jihar Jigawa 24, yayin da a ka sauyawa iyalai...
Mai horas da kasar Ingila, Gareth Southgate, ya tabbatar da cewa ‘yan wasan Ingila biyu da a ka tabbatar da su sun kamu da cutar Covid-19,...
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari yankin Buda da ke karamar hukumar Kajuru cikin jihar Kaduna tare da kashe mutane uku. Shugaban kungiyar mutanen yankin Awemi...
Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta kasa ta tsunduma yajin aikin sai baba ta gani a sakamakon rashin biyan mambobinta wasu hakkkokin su tun daga shekarar...