Jami’ar Bayero dake Kano tace adadin dalibai dake sha’awar karantar aikin jarida shine babban kalubale dake gabanta a yan shekaryn baya bayan nan. Shugaban sashen koyar...
Wani lauya mai zaman kansa a nan kano Barista Umar Usman Dan Baito, ya ce shari’ar musulunci ta halastawa iyaye yiwa yayansu auren fari, Barista Dan...
Kungiyar tarayyar Turai ta ware fiye da Euro miliyan dari da hamsin domin tallafawa Najeriya wajen inganta sauyin yanayi Jakadan kungiyar tarayyar Turai Ketil Karlsen ne...
Majalisar zartarwa ta kasa ta amince da ware sama da naira biliyan 209 wajen cigaba da aikin gina titunan Kano zuwa Katsina da kuma wanda ya...
A cikin shirin kunji cewa wata mata ta tsinci kanta a gaban Alkali sakamakon zargin ta da kasha wata mata. Sannan kunji cewa wani tsoho na...
Shirin Hangen Dala na ranar Laraba 25/09/2019 Download Now A yi Sauraro Lafiya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari da takwarorin sa na kasashen Zambia da Ethiopia sun bukaci hadin kan Shugabannin Afirka wajen bukatar dawowa da nahiyar biliyoyin kudaden da...
Saudi Arabia ta fito fili ta gaya wa duniya cewa ba ta da wata tantama ko shakku a kan cewa kasar Iran ce ta kai mata...
Wani dalibin Makarantar Arabiya ta S.A.S ya rasu yayin wani hatsari da yayi sanadiyar jikkatar wasu dalibai da dama a Unguwar Dan Agundi dake nan Kano....
Hukumar kare hakkin masu amfani da kayayyaki ta kasa ta gargadi kamfanin rarraba hasken wutar lantarki na KEDCO da ya yi duk me yiwuwa wajen magance...