Hotunan Sheikh Huthaify kenan yana gaisawa da mataimakin shugaban dake kulawa da masallacin Madina lokacin da suka zo duba shi a gida. An sallamo babban limamin...
A cikin shirin Baba Suda na ranar Juma’a kunji cewa kotu ta hori wani matashi da yin noma bisa zarginsa da laifin satar magani. Akwai rahoto...
Babbar kotun tarayya dake unguwar gyadi-gyadi a birnin kano ta umarci Sanata Ibrahim Shekarau da Ambasada Aminu Wali da kuma Mansur Ahmad su kare kansu kan...
Daga filin wasan damben gargajiya na Ado Bayero square dake unguwar sabon gari a Asabar din an fafata a damben kasuwa tsakanin Ali kanin Bello da...
Kafafen yada labarai su lura wajen tabbatar da ingantacciyar fassara-Farfesa Mustapha Shugaban jami’ar yusuf maitama Farfesa Mustafa Ahmad Isah ya shawarci kafafan yada labarai da kotuna...
Atoni janar da gwamnan CBN sun sauka a birtaniya Ministan shari’a kuma Attorney Janar na kasa Abubakar Malami da sufeto Janar na ‘yan sandan kasar nan...
Shirin wanzar da zaman lafiya a Zamfara ya karbi mutane 372 da makamai Tubabbun ‘yan bindiga a jihar zamfara sun mika mutanen da suka yi garkuwa...
Hukumar Hisbah ta Kano ta yi bikin fasa kwalaben barasa 196,400 Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta fasa kwalaban barasa fiye da dubu daya da casa’in...
Rahotanni daga birnin Madina sun tabbatar lalurar mutuwar jiki da babban limamin masallacin annabi wato Sheikh Ali Abdallah Al-Huthaify ke fama da ita. Shafin Haramain ya...
Wani direban babbar motar daukar kaya ya garzaya hukumar KAROTA domin neman hakkin fasa masa gilashin mota da wani jami’in hukumar yayi A yammacin larabar data...