Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta tabbatar da cafke wasu matasa biyar ‘yan mari bisa zargin yunkurin hallaka malamin su. An cafke matasan ne a...
Jami’an tsaro sun kama wasu mutane a unguwar Sharada wadanda ake zargi da yawon dare da kuma shan miyagun kwayoyi. ‘Yan sanda sun gurfanar da wadannan...
Lauyan jaruma Amina Amal da suke tafka shari’a da jaruma Hadiza Gabon kan zargin bata mata suna, Barista Abdulhalim Adamu ya shaidawa wakilin mu Abubakar Sabo...
Wasu iyaye mata a unguwar Sharada Fegi sun nemi matar gwanmnan jihar Kano Dakta Hafsat Abdullahi Ganduje da ta taimaka ta kawo musu dauki akan wata...
Rundunar yan sandan ta jihar Katsina ta damke wani mutum mai suna Ibrahim Usman mai shekaru 35 mazaunin unguwar Kwari dake yankin Badawa a nan Kano,...
Yan wasan damben gargajiya na cigaba da fafatawa tare da gwada kwanji a gasar damben Babur dake gudana a filin wasan damben gargajiya na Ado Bayero...
Al’ummar unguwar Sabuwar Gandu dake nan Kano sun cafke wasu matasa biyar daliban makarantar mari, da ake zargin sunyi yunkurin hallaka wani malaminsu. Mutanen unguwar ne...