Kotun daukaka kara dake zamanta a kaduna karkashin alkalai 5 ta kammala sauraron Dalilan daukaka karar Jam iyyar PDP da dan takarar gwamnan Kano a karkashin...
Tuni kotun daukaka kara dake zamanta a kaduna karkashin alkalai 5 ta zauna domin fara sauraron daukaka karar da Jam iyyar PDP da dan takarar gwamna...
09:35am A dai-dai wannan lokaci alkalan kotun daukaka kara dake Kaduna suna gab da zaunawa domin fara sauraron daukaka karar da dan takarar gwamnan jihar Kano...