A yau jumu’a limamin masallacin jumu’a na Jami’u Ammar bin Yasir dake unguwar Gwazaye a nan Kano, Mallam Abubakar Umar Yasayyadi ya gabatar da huduba akan...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta cafke wani matashi mai suna Anas Isa dan shekaru 22, mazaunin unguwar Zangon Dakata, wanda ake zargida hada baki...