Lauyan nan masanin kundin tsarin mulkin kasa Barista Umar Usman Danbaito ya bayyana cewar yanzu sarki daya ne a jihar Kano. Barista Danbaito ya bayyana hakan...
Kwamishinan muhalli na jihar Kano dakta Kabiru Ibrahim Getso ya musanta rahoton da aka fitar nacewa jihar kano itace wadda tayi fice wajen gurbacewar muhalli. Getso...
Hukumar Shari’ar musulunci ta jihar Kano, ta bukaci limaman karamar hukumar Wudil da Garko da su kara zage damtse wajen sauke nauyin da ya rataya a...
Babbar kotun jiha mai lamba 8 karkashin jagorancin mai shari’a Usman Na abba ta ayyana cewar dokar da majalisar dokoki tayi na baiwa gwamnatin kano damar...
Shugaban jami’ar kimiyya da fasaha ta jihar Kano dake garin wudil ta ce za ta samar da isassun dakin karatu dana bincike don ganin ta cimma...
Babbar kotun jaha mai lamba 8 karkashin mai shari’ar Usman Na Abba ta fara karanta hukunci a kunshin shari’ar nan wadda Hon Nasir Muhammad ya shigar...
Babbar kotun jaha mai lamba 8 karkashin mai shari’ar Usman Na Abba ta fara karanta hukunci a kunshin shari’ar nan wadda Hon Nasir Muhammad ya shigar...
Shugaban hukumar kula da makarantun sakandire na jihar Kano, Dr Bello Shehu ya ce ba sa ni ba sabo kan duk wani Malami da aka kama...
Kakakin hukumar gidan gyaran hali da tarbiya na jihar Kano, DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa, ya gargadi al’umma da su guji kaiwa dauraru kayan da hukumar...