A tashin dai zaka iya ganin sa cikin kayan sarki na gaskiya, ma’ana kayan da jami’an yan sanda suke sanyawa yayin da suke bakin aiki.Shaida ta...
Sakamkon rashin gaggauta zartas da hukuncin kisa akan lokaci, hukumomin gidajen gyaran hali a Najeriya na kokawa da yawaitar wadanda hukuncin ya rataya a wuyan su...
Hukumar hana fasa kauri ta kasa shiyyar Kano da Jigawa ta kama kayan Gwanjo, Shinkafa da Man Girki da kudinsu ya kai kusan naira miliyan dari....
Kalmar birsina dai zaa iya cewa tsohon suna ne da al’ummar Najeriya suka jingine, sakamakon sauyawa gidan suna da gwamnatin tarayya tayi a cikin watan 8...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatin sa za ta cigaba da neman hadin kan al’ummar kasar nan ba tare da nuna fifiko ga wani addini ...
Gwamnatin jihar Kano ta ce samar da tsaftataccen ruwan sha ga al’ummar jihar nan na daya daga cikin manyan ayyuka da za ta fi ba da...
Kungiya mai rajin tabbatar da zaman lafiya da hadin kai wato Arewa Youth for Peace Forum, ta yi kakkausan suka kan yawaitar cin zarafin mata musamman...
Gwamnatin jihar Kano ta ce kofarta abude take ga duk masu shawara ko hanyoyin da za su kawo ciyar da harkokin ilimi gaba. Kwamishinnan ilimi na...