Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta cafke wani matashi mai suna Ibrahim Magaji dan Shekaru 20 dake karamar hukumar Kura a nan Kano sakamakon hallaka...
Shugaban Kwamitin ilmi kuma wakili a kananan hukumomin Rimingado da Tofa a zauren majalisar dokokin jihar kano, Muhammad Bello Butu-butu, yayi kira ga wasu daga cikin...
Hukumar kashe gobara ta Kasa reshen jihar Kano ta bayyana sakaci a matsayin dalilan dake kawo tashin Gobara a Gidaje, Kasuwanni da Makarantu gami da ma’aikatu...
A jiya talata ne gwamnan jihar kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya rantsar da sabbin kwamishinoninsa guda Ashirin a zangon mulkinsa na biyu a rufaffan dakin...
AIG Tambari Yabo Muhammad mai ritaya ya bayyana cewar yansanda da sojoji basa iya tunkarar surkukin dajin da ‘yan ta’adda da suke. Tambari Yabo Muhammad ya...