Gwamnatin jahar kano ta bayyana cewar zata gyara dokar dake hukunci ga masu batawa mutane suna a kafafen yada labarai. Kwamishinan Sharia na jahar Kano Barista...
Mai Magana da yawun kotunan jihar Kano Baba Jibo Ibrahim ya ce shugaban kasa Muhammad Buhari ya bukaci babban jojin kasar nan da ya samar da...
Wata ‘yar gwagwarmaya mai rajin yaki da matsalolin tarbiyya, shaye-shaye da mace-macen aure A’isha Aminu Ahli ta bayyana rashin sana’a a matsayin daya daga cikin manyan...
Wani kwararren likitan ido Dr. Usman Abubakar Mijinyawa ya shawarci iyaye da suyi hanzarin kai jariran da aka haifa suna yawan jujjuya idonsu asibiti domin kaucewa...
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausar nan Zahra’u Saleh wadda akafi sani da Adama matar Kamaye acikin wasan kwaikwayon nan na Dadin Kowa ta roki al’umma da suyi...