Al’ummar musulmi daga ko ina a fadin duniya na cigaba da gabatar da bukukuwan maludi domin murnar zagayowar ranar da aka haifi fiyayyen halitta manzon tsira...
Wani batu dake cigaba da jan zare a shafukan sada zumunta shine batun A Soke Lefe da masu amfani da shafukan ke ta kiraye-kiraye a kai,...
Shugaban kwamitin tsaftacce makarantun mari da gwamnatin Kano ta Kafa, kuma kwamishinan al’amuran addini na jihar Kano Dakta Tahar Adamu Baba Impossible ya bayyana cewa tuni...