Shah Rukh Khan mashahurin jarumi ne hakazalika fitacce a duniyar fina-finan India baki daya, baya ga haka “Furodusa” ne, wato mai shirya fina-finai. Jarumi Sharukhan Ba...
Al’ummar garin Rimin Gado dake nan Kano sun gudanar da wata zanga-zangar lumana a jiya Litinin kan aikin hanya da gwamnati ta fara amma ba’a kai...
Biyo bayan shafe tsawon kwanaki 22 babu wutar lantarki a unguwar Shagari Quarters dake nan Kano, al’ummar yankin sun kai karar kamfanin rarraba wutar lantarki na...
AIG Tambari Yabo Muhammad mai ritaya ya bayyana cewar sulhun da akayi da masu garkuwa da mutane a Sokoto da Katsina da Zamfara ba sulhu ne...
Jami’in hulda da jama’a na hukumar kashe gobara ta jihar Kano Sa’idu Muhammad Ibrahim, ya ja hankalin al’umma da su rinka gaggawar sanar da hukumar yayin...
Da safiyar yau Talata ne majalisar dokokin jihar kano ta fara tantance sabbin kwamishinonin da gwamna Dr, Abdullahi Umar Ganduje ya aike da sunayen wanda yake...
Rundunar Sojin Kasar nan bangaren mata sun gudanar da aikin tsaftar muhalli, duba lafiya da bayar da maguguna kyauta a jihar Kano. Da yake kaddamar da...