Kwamishinan raya karkara ta jiharnan Musa iliyasu kwankwaso yace gwamnatin jihar kano karkashin jagorancin Dakta Abdullahi Umar Ganduje zata cigaba da aiwatar da shirin ‘Karkara salamu...
Mai Magana da yawun hukumar gidan ajiya da gyaran hali dake Kano DSC Musbahu Lawan kofar Nasarawa, ya ce hukumar ta sha alwashin daukar tsatstsauran mataki...
Hukumar hana fasa kwauri ta kasa ta ce za a samu habbakar tattalin arziki ne kawai idan ‘yan kasuwa da ‘yan kishin kasa suka fahimci kokarin...
Wani mai faskaren itace a unguwar Tudun ribudi ya bayyana cewar da sana, ar faskaren itacen yake daukar nauyin iyalin sa har da karatun ya, ‘yansa...
Kotun majistire mai lamba 47 dake zaman ta a Gyadi-Gyadi a birnin Kano karkashin mai shari’ah Huda Haruna Abdu, ta aike da wani matashi mai suna...
Fitacciyar jarumar Kannywood Rahama Sadau ta fitar da wasu zafafan hotunanta a kasar Dubai. Rahama Sadau dai ta shahara wajen wallafa hotunan ta a shafukan sada...