Hukumar gudanarwar asibitin kashi na Dala karkashin shugaban asibitin Dr Muhammad Salihu ta fara gudanar da taron wayar da kan al’umma akan yanda za’a kaucewa tashin...
Jami’ar Yusuf Maitama Sule da ke Kano ta ce za ta kashe sama da naira biliyan Uku wajen kafa sabuwar tsangayar aikin likitanci a jami’ar. Shugaban...
Hukumar ilimi ta karamar hukumar Kumbotso ta kafa kwamitin da zai binciki wata makarantar islamiyya ta Ashabul Kahfi dake yankin Gaida sakamakon ya ye dalibai mata...
Sabon Komishinan Yansandan Jihar Kano CP Habu Ahmad Sani, ya ce zai maida hankali wajen kyautata Alaka tsakanin Yansandan da Jama’ar gari don yaki da ko...
Shugaban karamar hukumar Wudil, Alhaji Sale Kausani, yace samun yawaitar makarantun koyar da sana’ar dogaro da kai zai saukaka matuka wajen rage zaman kashe wando tsakanin...
Hukumar KAROTA ta tabbatar da mutuwar wani jami’inta a shataletalen Hotoro zuwa Mariri a ranar asabar din ta gabata. Kakakin hukumar KAROTA Nabulisi Abubakar Kofar Na’isa,...