Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta tabbatar da kara ceto wani yaro mai suna Muhammad Ya’u dan shekaru 11 dan unguwar PRP dake nan Kano,...
Alummar unguwar ja’en dake karamar hukumar gwale anan birnin kano sun gudanar da wata zanga-zangar lumana a daren jiya sakamakon nuna kin amincewarsu da jingine aiki...
Shi dai wannan al’amari ya faru ne a kauyen Wutar Kara dake karamar hukumar Rano, da misalin karfe 5 na asuba, inda ake zargin wani mutum...
Majalisar dokokin jihar Kano ta nemi ma’aikatu da hukumomin gwamanatin jihar dasu je gaban kwamitocinta daban-daban domin kare kasafin kudin da gwamnatai ta warewa ma’akatunsu a...