Wasu mutane dake makwabtaka da shatale-talen dangi a jihar Kano sun gudanar da wata zanga zanga kan wani attajiri. Mutanan na zargin attajirin da gine musu...
Majalisar dokokin jihar Kano ta ce za ta yi iya bakin kokarinta wajen tabbatar da gyaran dokar kafa hukumar bunkasawa da Kuma samar da tallafi ga...
Kotun majistret mai lamba 20 karkashin mai shari’a Muhammad Jibrin ta aike da wasu jami’an kare fararen hula Civil Defence da wasu jami’an sintiri gidan gyaran...
Shugaban hukumar ilimin bai daya na jihar Kano Dakta Danlami Hayyo ya ja hankalin wadanda aka tantance a matsayin malaman makaranta da su guji baiwa wani...
Wani lauya mai zaman kansa a jihar Kano Barista Umar Usman Danbaito, ya bayyana cewa duk lokacin mutum ya ki bin umarnin kotu a ciki ko...
Hukumar gidajen gyaran hali da tarbiyya sun koka kan yadda suka ce rashin gaggauta zartas da hukuncin kisa akan lokaci, shine ke haifar da yawaitar wadanda...