Mai magana da yawun hukumar gidajen ajiya da gyaran tarbiya na jihar Kano, DSC Misbahu Kofar Nasarawa ya ce, ba ka ra zu be ake kai...
Wata takaddama ta kaurewa tsakanin ‘yan kwamitin unguwa da ‘yan Sintiri na Bijilante a unguwar Hausawa dake karamar hukumar Tarauni. A baya dai ‘yan kwamitin da...
Mai magana da yawun kotunan jihar Kano Baba Jibo Ibrahim ya ce, dokar Nijeriyar ta yarda a dauki shaidar kurma a gaban kotu. Baba Jibo ya...