Shugaban hukumar bada ruwan sha na jihar kano, Dakta Garba Ahmad Kofar Wambai, ya ce, hukumar rarraba wutar lantarki ta KEDCO ta kashe musu wutar lantarki...
Dan wasan gaban kasar Brazil kuma dan wasan kungiyar Paris St-Germain ta kasar Faransa Neymar ya zura kwallaye 64 a kasar sa, bayanda Brazil ta samu...
Wani Direban mota ya manta fasinjojinsa a wani gidan mai da ke nan kano, sai bayan da ya je jihar Kaduna a unguwar Kawo zai sauke...
Kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich ta tabbatar da cewa ba za ta taba barin dan wasan ta, Kingsly Coman ya koma Manchester United ba a...
Hukumar lura da ingancin abinci da magunguna ta kasa reshen jihar Kano NAFDAC ta kama magungunan kashe kwari a gona na jabu. Shugaban hukumar Malam Shaba...
Wani kwararren mai daurin karaya a Kano, Ashiru Salisu da ke unguwar Magashi a karamar hukumar Gwale ya ce, al’umma su kasance ma su lura wajen...
Majalisar limaman masallatan juma’a ta Kano, ta ce rabuwar kawunan musulmi da ake samu shi ne babban abin da ke kawo koma baya ga musulman kasar...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya sanya hannu a kan dokar masarautu wanda ta tabbatar da Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero a matsayin shugaban...
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar wasu ‘yan mata a garin Sara da ke yankin karamar hukumar Gwaram, sakamakon fadawa wani Kogi da...
Jam’iyyun adawa a kasar Guinea sun zargi gwamnatin kasar da kashe masu zanga-zangar adawa da gwamnati. Fiye da mutum 90 aka kashe a yayin fatattakar masu...