Shugaba Muhammadu Buhari, na Najeriya, ya taya Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu murnar lashe zaɓen jihar karo na biyu. mataimakin shugaban kan kafofin sada zumunta na...
Wasu yan bindiga sunyi garkuwa da mutane da dama a wani farmaki da suka kai garin Kuje dake Abuja babban birnin Najeriya. Cikin wadan da a...
Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya ta sake ayyana gwamna Rotimi Akeredolu, a matsayin wanda ya lashe zaben ranar Asabar a jihar, inda ya samu...
Sufeto-janar na ‘yan sandan Najeriya, Mohammed Adamu, ya ce nan ba da jimawa ba, za a sanar da wani sabon shirin binciaken manyan manyan laifuka na‘...
Dan wasan tseren mota Hamilton ya kamo dan tseren mota, Michael Schumacher bayan da ya lashe gasar tseren mota ta Eifel Grand Prix. Hamilton matukin motar...
Dan wasan kwallon Tennis na biyu,na biyu a duniya, Rafael Nadal, ya lashe gasar kwallon Tennis na French Open karo na 13 bayan ya doke na...
Mai alfarma sarkin musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar na 3 ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta dauki matakin gaggawa a karamar hukumar Hadeja da ambaliyar...
Sabon yaki ya kuma barkewa a tsakanin kasashe biyu Armenia da kuma Azerbaijan sa’a guda tun bayan yarjejeniyar dakatar da tsawaita wuta da a ka cimma,...
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya dakatar da mai bashi shawara na musamman kan yaɗa labarai Salihu Tanko Yakasai daga muƙaminsa. Kwamishinan yaɗa labaran Kano...
Sakamon cutar Covid-19 da a ke samu a cikin kwanakin nan, kungiyar Bayern Muich za ta yi wasan ta da Atletico Madrid ba tare da ‘yan...