Baban limamin Masallacin juma’a na Usman bin Affan da ke Kofar Gadon Kaya Dr. Abdallah Usman Umar Gadon Kaya ya ce, ba dai-dai ba ne abin...
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimin Gado ya bayar da umarnin duk wanda ya sayi fili a hannun...
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta kai wa al’ummar da ambaliyar ruwa ta shafa kayan tallafin gaggawa a kananan hukumomi goma sha uku da lamarin ya shafa a ...
Mai alfarma sarkin musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar na uku ya yi kira ga al’umma da su rika yiwa shugabannin addu’a domin addu’ar bayin Allah na tasiri...
Limamin masallacin Juma’a na marigayi Sheikh Jafar Mahmud Adam da ke unguwar Sabuwar Gandu a karamar hukumar Kumbotso, Malam Abdullahi Ishaq Garangamawa ya ce, zabar wa...
Mai horas da Everton Carlo Ancelotti, ya lashe gwarzon mai horaswa na watan Satumba a gasar Firimiya bayan da ya jagoranci Everton ta hau kan teburin...
Majalisar wakilan Najeriya ta ce babu wani minista da za’a bari ya shiga zauren majalisar da zugar Jami’an Tsaro da sunan kare kasafin kudin ma’aikatarsa. Shugaban...
Hukumar fansho ta jihar Kano, ta ce zata kaddamar da shirin tantance ‘yan fansho cikin kwanaki biyar, domin tsaftace ayyukanta a fadin jihar. Shugaban Hukumar, Alhaji...
Mutumin mai suna Garacious David-West mai shekaru 26, masu gabatar da kara sun ce yana aikata kisan ne ta hanyar shake wuyan matan a dakin otel...
Zanga-zangar lumana a Osogbo, babban birnin jihar Osun ya rikide zuwa tashin hankali lamarin da ya sanya ‘yan sanda suka fara harbe-harbe don tarwatsa dandazon mutanen....