Dan wasan gefen bayan Ajax, Sergino Drest ya koma Barcelona a kan kudi Yuro miliyan 21. Sergino Drest mai shekaru 19 haifaffan kasar Holland wanda kuma...
Newcastle United za ta fafata da Valencia a yunkurin dauko dan wasan Juventus da Italiya mai shekara 26 Daniele Rugani, wanda ake rade radin zai tafi...
Yayin da ake ci gaba da jiran naɗin sabon sarkin Zazzau, gwamnatin jihar Kaduna ta ce yanzu haka masu zaɓen sarkin a masarauta na sake sabon...
Fadar Vatican ta ki amincewa da bukatar sakataren harkokin wajen Amurka na ganawa da Fafaroma Francis. Wata sanarwa da Fadar ta fitar ta ce ba ta...
Gwamantin jihar Kano ta ce zata ba wa shirin koyar da mata sana’o’in dogaro da kai fifiko, la’akari da yadda suke bayar da gudun mowa wajen...
Wata kotun soja da ke birnin Maiduguri a jihar Borno a arewa maso gabashin Najeriya, ta yanke hukuncin sallamar wani soja daga aiki da kuma daurin...
Fadar shugaban kasa ta amince da Naira tiriliyan 13.08 a matsayin kudirin kasafin kudi na shekarar 2021. Ministar Kudi, da Tsare-tsaren Kasa, Hajiya Zainab Ahmed ce...
Gwamnatin jihar Lagos ta soke bikin ranar yancin kan Najeriya, sakamakon annobar Covid-19. Gwamnan jihar, Babajide Sanwo-Olu, wanda ya bayar da umarnin a wata sanarwa da...