Gwamnatin jihar Jigawa ta amince a fara aiwatar da aikin hanyar Gwaram zuwa Basirka mai tsawon kilo mita sittin da uku, wanda aka mika kwangila aikin...
Majalisar wakilan Najeriya ta ce ba zata sanya hannu kan kasafin kudin kasar na shekarar 2021 da ke gabanta ba a yanzu haka ba, matsawar ba...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta yi shirin ko ta kwana kan duk wani kalubale da zai tunkari sha’anin tsaro a jihar, yayinda zanga-zangar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta cafke wasu mutum hudu da ake zargin suna dauko mushen kaji daga jihar Kaduna zuwa Kano, domin hada-hadar su. Kakakin...
Jihar Ekiti da ke kudu maso yamma, da kuma Filato da ke tsakiyar arewacin Najeriya ne na baya-bayan nan da suka sanya dokar hana zirga-zirga na...
Ana fargabar mutane da dama sun mutu bayan sojoji sun bude wa dubban masu zanga-zangar #EndSars wuta a dandalin Lekki toll gate da ke birnin Legas,...
Hukumar tace fina-finai da dab’i ta jihar Kano ta fara tantance sha’irai. Hakan na cikin wata sanarwa ce mai dauke da sa hannun jami’in hulda da...
Tsohon mai tsaron ragar kasar Faransa Bruno Martini yam utu sakamakon cutar bugun zuciya da ya riske shi. Bruno Martini mai shekaru 58 wanda shi ne...
Gwamantin jihar Kano ta raba takardar daukar aiki ga alarammomi 60 da za su koyar a makarantun tsangaya. Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya raba takardun...
Kungiyar Kano Pillars ta nada, Lione Emmanuel a Soccia a matsayin sabon kocin kungiya. Lione Emmanuel Soccia dan kasar Faransa zai jagoranci kungiyar na tsawon shekara...