Jam’iyyun adawa a kasar Guinea sun zargi gwamnatin kasar da kashe masu zanga-zangar adawa da gwamnati. Fiye da mutum 90 aka kashe a yayin fatattakar masu...
Majalisar wakilan Najeriya ta ce kason da aka warewa bangaren noma a kasafin 2021 ya yi kadan, idan aka kwatanta da wanda aka ware a kasafin...
Da daren ranar Talata ne, al’ummar unguwar Fagge da ke Kano a arewacin Najeriya, suka kasance cikin fargaba, bayan da suka fara jin karar harbe-harben bindiga...
Hukumar dakile cutuka masu yaduwa ta Najeriya NCDC ta ce, adadin mutanen da annobar korona ta harba a kasar sun haura 60,600 bayan da aka gano...
Majalisar wakilan Najeriya ta bukaci babban sufeton ‘yan sandan kasar, Muhammad Adamu, ya samar da hanyar gano duk wani dan kasar da ‘yan sanda suka azabtar...
A ranar Talata ne, rundunar ‘yan sandan Najeriya ta sanar da kafa sabuwar runduna ta SARS, wadda aka sauyawa suna zuwa SWAT. Kafin wannan matakin dai...
Da daren ranar Talata ne wasu ‘yan fashi da makami suka kaddamarwa wasu yankuna a birnin Kano da ke arewacin Najeriya. Maharan dauke da makamai a...