Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano CP Habu Ahmad Sani ya gudanar da taron addu’o’in samun zaman lafiya a jihar Kano ta cikin bikin murnar cika shekara...
Wani lauya mai zaman kan sa a jihar Kano Barista Umar Usman Danbaito ya ce, babu wani hukunci ga mai tabin kwakwalwar da ya aikata laifin...
Kotun shari’ar musulunci mai lamba 1 da ke zamanta a Kofar Kudu ta bayar da umarnin tsare wani mutum a gidan gyaran hali saboda kin halartar...
Gamayyar kungiyoyin Arewa (CNG) ta bayan matsayin kungiyar Arewa Consultative Forum (ACF) kan kalubalen tsaro da ke ci gaba a arewacin Najeriya, tana mai cewa Shugaba...
Hukumar yaki da fasa kwauri a Najeriya, ta ce a cikin watanni uku ta kama kayan da akayi fasa kwaurin su da suka hadar da Gwanjo,...
Wata kotu a Turkiyya na ci gaba da shari’ar mutanen da ake zargi da kisan ɗan jaridar nan Jamal Khashoggi, da aka kashe a ofishin jakadancin...
Gwamnatin Najeriya ta ce shirye shirye sunyi nisa wajen fara gyaran hanyoyin da zasu sada kasar da sauran wasu kasashe dake yankin Afrika wanda hakan na...
Gwamnatin Najeriya ta ce ta yi nisa wajen aiwatar da shirin tallafa wa kananan masana’antu da masu sana’ar hannu da Naira biliyon saba’in da biyar, kasancewar...
Kotun majistret mai zamanta a Hajj Camp karkakashin mai shari’a Sakina Aminu Yusuf ta sanya gobe Laraba domin bayyana ra’ayin ta dangane da tuhumar da ‘yansanda...
Babban mataimaki na musamman ga Gwamnan Kano kan harkar magunguna Nuradden Sani Abdullahi ya bukaci masu masana’atu da sauran masu ruwa da tsaki da daukar matasa...