Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, ba za ta saurarawa duk wanda aka samu da laifin kwacen waya ba domin yanzu har kasashen ketare sun...
Wani mai lalurar rashin gani mai suna Usaini mauzaunin garin ‘Yar Mariya ya yi korafi akan yadda wasu bata gari su ka kwace masa kudin da...
Wata uwar gida ta gurfana a gaban kotu akan zargin sanadiyar konewar gaban mijinta ta hanyar zuba masa ruwan zafi a Buta ya je ya yi...
Wani mutum mai suna Abubakar Abdullahi ya shigar da karar wasu matasa a kan datse masa ‘yan yatsu guda uku, sakamakon kokarin baiwa wani mutum mai...
Mai unguwar Ɗan Bare D dake yankin ƙaramar hukumar Kumbotso Mallam Saifullahi Abba Labaran, ya ce, matukar iyaye suna son kaucewa shiga kuncin rayuwa sai sun...
Babbar kotun shari’ar musulunci dake zamanta a garin Danbatta, karkashin mai shari’a Garba Hamza Malfa, an gurfanar da wata matashiya da zargin bata suna. Matashiyar mai...
Magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Manchester City a jihar Kano ta kasar Ingila, ta nada Auwal Mai Dan Littafi Gama a matsayin mataimakin shugaban kungiyar...
Kwamitin shirya gasar cin kofin Unity Cup da a ke fafatawa a Kano, ya dakatar da ci gaba da wasanni har sai ranar 17-02-2021, bisa rasuwar...
Kungiyar kwallon kafa ta Dabo Babes dake jihar Kano, ta mika sakon ta’aziyar ta ga iyalan shugaban kungyar masu horaswa na jihar Kano, Danlami Akawu bisa...
Kungiyar kwallon kafa ta Samba Kurna FC wadda a yanzu ta koma Kwankwasiyya United, ta mika sakon ta’aziyar ta ga iyalan shugaban kungiyar masu horaswa na...