Hukumar tsaro ta Civil Defence a jihar Kano ta sami nasarar kama wasu matasa su Tara, da a ke zargin na kokarin sayar da turken sadarwa...
Wani dalibi ya yiwa tsohon malaminsa kyautar fili a unguwar Sabuwar Gandu dake karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano sakamakon gudunmawar da yake bayarwa. Dalibin da...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta kai simame tare da rufe wani gidan wasan Gala a garin Birji dake karamar hukumar Madobi, bayan da ‘yan garin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce sakamakon ilimi kyauta kuma dole a makarantun Firamare a jihar, yawan dalibai ya karu zuwa miliyan uku da dubu dari takwas,...
A gasar ajin matasa rukuni na daya wato division One mai taken Ahlan League One da a ka fafata a filin wasa na Mahaha. cikin Rukuni...
Gwamnatin jihar Kano ta raba motocin Kurkura guda 30 ga kungiyoyin mata a wani bangare na bikin ranar mata ta duniya da ake gudanarwa a fadin...
A daidai lokacin da ake bikin ranar mata ta duniya wani bincike ya tabbatar da cewar cutar Corona ta sanya mata a rayuwar tsanani musamman lokacin...
jama’I’ar Yusuf Maitama Sule a jihar Kano, ta fara gudanar da yin tattaki kafa da kafa a cikin harbar jami’ar na dindindin dake Kabuga. Tattakin mai...
Al’ummar garin Tsamawa dake karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano sun koka akan matsalolin zirga-zirga da suke fuskanta sakamakon karyewar Gada a yankin. Shugaban kungiyar ci...
Wani magidanci ya koma Daji da rayuwa a karamar hukumar Sumaila, fiye da shekaru biyu saboda damuwa da yake fama da ita sakamakon sauyin rayuwa da...