Shugaban hukumar kula da zirga zirgar ababen hawa ta jihar Kano Karota, Baffa Babba Dan Agundi, ya gargadi mata da a ka baiwa jarin dubu goma-goma...
Kwamishinan Ma’aikatar kananan hukumomi ta jihar Kano, Murtala Sule Garo ya ce matan aure da za su rinka yi wa mazajen su biyayya kamar yadda matar...
Matar gwamnan jihar Kano, Farfesa Hafsat Ganduje ta bukaci al’ummar jihar Kano da su rinka sanya idanu a kan yadda shugabannin kananan hukumomi su ke gudanar...
Ana zargin wasu mutane sun rasu sama da talatin kuma na kwance a babban asibitin garin Rano sakamakon shan wani sinadarin lemo a garin Gurjiya dake...
‘Yan sandan jihar Kano sun gurfanar da wani matashi a kotun majistret mai lamba 48 dake zamanta a unguwar Nomans Land karkashin mai shari’a Rabi Abdulkadir...
Kungiyar ‘yan jaridu mata ta jihar Kano ta gudanar da duba idanun ‘yan jaridun jihar domin tabbatar da lafiyar idanun su da kuma ba su shawarwari....
Kwamandan ƙungiyar Bijilante dake unguwar Hausawa ƴan Babura Inusa Shahada, ya bukaci al’umma da su ƙara taimaka musu wajen bawa jami’an su haɗin kai domin samun...
Kwamitin kar ta kwana mai yaki da magunguna na jabu da marasa inganci da kayan abincin da aka sarrafa marasa inganci na ma’aikatar lafiya ta jihar...
Wata malamar makarantar Islamiyya a jihar Kano Malama Hafsat Tijjani ta ja hankalin iyaye da su guji raina malaman makarantun Islamiyya wajan nuna fifiko a tsakanin...
Kwamishinan ‘yan sanda jihar Kano Isama’il Dikko ya ce za su yi aikin tabbatar da tsoro da hukumar karbar korafe-korafe ta jihar Kano, musamman wajen yaki...