Ma’aikatan babban bankin ƙasa CBN reshen jihar Kano sun gudanar da rabon tallafin kayan abinci da kayan kare kai daga kamuwa da cutar COVID-19 a yankin...
Masu ƙararraki da waɗanda ake ƙara a kotunan majistret na jihar Kano, sun yi kukan cewa Shari’a ba ta gudana sosai, sakamakon yawan tarukan ƙarawa juna...
Ana korafin makaranatar sakandaren gwamnati ta mata dake Chiranci a ƙaramar hukumar Kumbotso a jihar Kano na fama da rashin wadatattun ajujuwa, da kuma lalacewar rufin...
Hukumar Hisba ta kama wasu matasa biyu da take zargin sun hada rukuni a kafafen sada zumunta suna turawa matan aure fina-finan baɗala. Domin jin cikakken...
Dan majalisa mai wakiltar ƙananan hukumomin Kunci da Tsanyawa, Garba Ya’u Gwarmai, ya nemi gwamnatin jihar Kano da ta gina makarantar Kwalejin kiwon lafiya a yankunan...
Ƙudurin dokar samar da cibiyar koyar da sana’o’i ta jihar Kano, ya tsallake karatu na biyu a zauren majalisar dokoki. Ƙudurin karatun wanda shugaban masu rinjaye...