Wata malamar addinin musulunci da ke jihar Kano, Malama Hafsat Tijjani Abubakar, ta ja hankalin iyaye da su ƙara sanya idanu a kan abubuwan da ya’yan...
Masanin halayyar ɗan adam da ke tsangayar ilmi da tsimi a jami’ar Bayero, Kwamared Idris Salisu Rogo ya ce, mafi yawan lokuta mata ke janyo wa...
Shugabar ƙungiyar yaƙi da baɗala a tsakanin al’umma, Hajiya Amina Muhammad Sani, ta ja hankalin matasa da su ƙara kaimi wajen yin amfani da lokutan su,...
Sakataren masu kungiyoyin da su ke buga gasar Tofa Premier a jihar Kano, kuma shugaban kungiyar kwallon kafa ta Tukuntawa United, Yusuf Isah Sa’ad, ya ja...
Tukunya ta daya ajin Amature 1-Ramcy Kano 2-Clever Warriors 3-Kwankasiyya Babes 4-Giodano 5-Tukunya ta biyu Amature 1- Bado Babes 2- Soccer Strikers 3- Highlanders 4-...
Hukumar kare hakkin mai saye da sayarwa ta jihar Kano (Consumer Protection Council), ta sami nasarar kama wasu kayan da ake hada lemo da su, da...
Kotun majisret mai lamba 40 mai zaman ta titin Zingero, karkashin mai shari’a Aisha Muhammad Yahaya, ta aike da wasu mutane 2 wurin ‘yansanda domin fadada...
Kungiyar masu sayar da kayan sinadaran hada lemo da burodi ta jihar Kano wato (KAFABA), ta ce mtatsalolin da ake fuskanta a yanzu na samun mace-mace...
FC Ashafa Makwarari za ta Kano Lions Under 15 Filin Mahaha Sport Complex cikin filin wasa na Agadasawa Pillars. Golden Bullet za ta karbi bakwancin Kano...
Gwamnatin Kaduna ta tabbatar da ceto ma’aikatan hukumar kula da filayen jiragen sama ta ƙasar, FAAN, da aka yi garkuwa da su kusan kwanaki goma da...