Kungiyar yaki da ta’ammali da kayan maye a jihar Kano mai suna (LESFADA) ta yi kira ga al’ummar jihar Kano da su rinka tallafawa masu lalurar...
A ci gaba da gasar kwallon kafa ajin rukuni na biyu mai taken Ahlan League 2 da a ke fafatawa a jihar Kano Kademy FC ta...
Ma’aikatan kamfanin haɗa Takalma dake unguwar Sharaɗa Phase 3, sun gudanar da zanga-zangar kan zargin zaluncin da shugabannin kamfanin ke yi mu su. Ma’aikatan sun gudanar...
A wasannin Damben gargajiya da a ka fafata a filin wasa na Ado Bayero Square dake unguwar Sabon a Jihar Kano. Senior ya buge Sojan Sharif...
Hukumar kula da hakkin mai saye da sayarwa ta jihar Kano (Consumer Protection Council) ta sami nasarar cafke wasu gurbatattun kayayyakin amfani na yau da kullum...
Babbar kotun tarayya mai lamba uku da ke zamanta a unguwar Gyadi-gyadi, karkashin mai shari’a Sa’adatu Ibrahim Mark, ta sanya ranar 19 ga watan gobe domin...
Kungiyar Bijilante ta yankin unguwar Guringawa dake karamar hukumar Kumbotso, ta kama wasu yara da zargin sun dauki rodi a cikin wani gida su na sayarwa...
Hukumar Hisbah ta sami nasarar kama wani matashi, mai kimanin shekaru 25 mazaunin garin Guduwawa da ke karamar hukumar Gezawa, mai suna Usman A Usman haifaffen...