Hukumar yakar rashawa da karba korafe-korafe ta jihar Kano ta ce, ta gano wasu ƴan kasuwa sun fara ƙara farashin hatsi a kasuwar Dawanau, saboda haka...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya gargaɗi iyaye da su ƙara himma wajen kulawa da karatun ƴaƴan su, domin rayuwar su ta zama...
Wani manomi a yankin Katsinawa dake ƙaramar hukumar Ungogo, ya ya bayyana bahayar ɗan Adam a matsayin taki mafi inganci. Manomin ya bayyana hakan ne a...
Kotun majistret mai lamba 14, dake rukunin kotunan majistret a unguwar Gyadi-gyadi, karkashin mai shari’a Mustapha Sa’ad Datti, ta bayar da belin wani matashi. Matashin mai...