Sakamakon gasar da a ka fafata a ranar Laraba 17-03-2021. Super Boys 1-2 Soccer Strikes Tahir Babies 1-0 Asosa Kurna Wasannin ranar Alhams 18-3 -2021. Sky...
Golden Star Dakata 4-2 Super Strikers. Mujan Warriors 1-0 R/Zaki New Boys. FC Age mate 2-2 Kunya United. Darma Feeders 3-0 Golden Star Sauna Asiya Yakasai...
Wani lauya mai zaman kansa a jihar Kano Aminu Sani Muhammad ya ce, duk wanda ya aikata laifi shari’a ba ta hana a gurfanar da shi...
A na zargin wani matashi ya jikkata wani tsoho da Kokara a unguwar Sheka wanda ya yi sanadiyar mutuwar sa bayan an kai shi asibiti. Wasu...
A na zargin wani Magidanci ya saci Naira dubu dari a kasuwar Kofar Wambai, a cikin jakar wata mata da ta zo sayen takalma cikin wani...
Mutane sama da hamsin a garin Gwangwan dake karamar hukumar Rano, su ka kamu da wata cuta da ake zargin shan sinadarin hada lemo ne sanadiyar...
Wani mai sana’ar sayar da kayan masarufi a kasuwar Dawanau a jihar Kano, Malam Auwal Idris ya ce, idan sun samu hatsi da sauki a kauyuka,...
Wani masani a harkar lafiya dake unguwar Danmaliki, karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, Musa Abdulkadir ya ce, al’umma su guji cin duk wani nau’in abinci...
Kungiyar kwallon kafa ta FC Raula ta mika sakon ta’aziyar ta bisa mutuwar dan wasan ta Sadiq Muhammad wanda a ka fi sani da Saiq Udoji....