Gwamnatin jihar Kano za ta kashe Nara miliyan dubu biyu, domin koyar da mata yadda za su yi aikin gyaran wutar lantarki da gyaran famfo. Kwamishinan...
Shugaban karamar hukumar Takai kuma shugaban shuwagannin kananan hukumomi, Muhammad Baffa ya roki gwamnatin jihar Kano da ta samar da makarantar kiwon lafiya da asibiti da...
Mai dakin gwamnan Kano, Hajiya Hafsa Abdullahi Umar Ganduje ta gargadi matasa da su gujewa kashewa ‘yan mata kudi matukar basu da tsayayyar sana’ar da za...