Masu sana’ar yanka kaji da figeta a kasuwar Sabon gari dake jihar Kano sun yi korafi kan yadda suka wayi gari da ganin an rushe musu...
A ci gaba da gasar Unity Cup ajin matasa da ake fafatawa a jihar Kano, a yammacin ranar Juma’a ne kungiyar kwallon kafa ta M.Y Jamil...
Sakamakon wasannin kwallon kafar da aka fafata a yammacin ranar Alhamis a jihar Kano. Admiral United 0-2 Ramcy FC Leeders FC 2-0 Royal Form Kano United...
Wani dan wasan kwallon Golf, Malam Isah Lafiya, ya ce ya fara wasan kwallon Golf sakamakon ya kasance mai matsayin daukar jakar ‘yan wasa. Malam Isa...
Kungiyar kwallon kafa ta Sharada United ta dakatar da daukar horo har zuwa nan da kwanaki hudu, sakamakon rasuwar mahaifin guda daga cikin dan wasan ta,...
Gwamnatin Kano ta ja hankalin al’ummar jihar su dai na sayan magani a kasuwa, da kuma wuraren da basu da inganci domin gudun siyan magani gurbatacce....
Masu sana’ar siyar da ruwa a yankin Multara da ke karamar hukumar Ungoggo a jihar Kano sun janye yajin aikin da suka tafi ranar Laraba sakamakon...
Babban limamin Chocin EYN da ke unguwar sabon gari RibranTinta El’Musa ya ja hankalin matasa da su kauce wa shiga dukkan abinda zai zama tashin hankali...
Majalisar dokokin jihar Kano ta bukaci gwamnatin jiha da ta matsawa hukumar Kwastam wajen ganin ta gudanar da bincike tare da hukunta jami’anta da ake zargi...
Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta ce, ta samar da wani tsari da za ta yi aiki da jami’an jihohin da take makwabtaka da su, domin tsare...