Kotun majastiri mai lamba 8 da ke Gyaɗi-gyaɗi, ƙarƙashin mai Shari’a Ibrahim Khalil Mahmud, ta ɗage sauraron ƙarar da aka shigar da shugaban hukunar KAROTA, Baffa...
Wata ƙididdiga da UNICEF ta fitar, ya tabbatar da Najeriya na kan gaba wajen yaran da ba sa zuwa makaranta, wanda adadin yaran da basa zuwa...
Hukumar kare haƙƙin masu siyan kayayyaki da masu siyarwa a jihar Kano (Consumer Protection Council), ta kama wasu kayayyakin da wa’adin aikin su ya kare tun...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi (NDLA) ta kama Zaƙami ɗan ƙasar waje a filin sauka da tashin jiragen sama na Malam Aminu Kano. Shugaban...
Kwamishinan lafiya na jihar Kano Dr. Aminu Ibrahim Tsanyawa ya ce, mutane ɗari da arba’in da ɗaya ne su ka mutu sakamakon cutar tarin fuka a...
Wani magidanci a yankin Bachirawa dake ƙaramar hukumar Ungoggo ya ce, yajin aikin masu sayar da ruwa a yankin Bachirawa, ya janyo wahalar ruwa wanda jarkar...
Shugaban ƙungiyar masu sarrafa duwatsu a jihar Kano, Malam Sabo Abdullahi, ya ja hankalin matasa da su kama sana’ar dogaro da kai, maimakon jiran aikin gwamnati....
Shugaban Gandun Daji na jihar Kano, Abdulwahab Fa’iz Sa’id, ya roki gwamnatin Kano da ta samar musu da isassun kudi da kuma makamai domin kare kan...