A wasan Dambe ta kasa da a ka fara fafatawa wanda Jihohi da dama suka shiga gasar ta tsawon kwanaki uku a na yi. Jihar Nasarawa...
Wasannin da aka fafata a yammacin ranar Juma’a a filin wasa na Mahaha dake Kofar Na’isa. Omo Boys 4 Smart Boys 1 Kwankwaso Utd 0 FC...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta yi holin mutanen da ta kama da zargin laifin fashi da makami da garkuwa da mutane da kuma satar motoci...
Limamin masallacin Ikhwanil Musdafa dake unguwar Rijiyar Lemo titin ‘yan Babura a karamar hukumar Ungoggo Malam Muhammad Akib Almuhammadi ya ce, dukkan wanda zai yi kira...
Limamin masallacin Juma’a na Jami’u Amirul Jaishi dake Gwale Malam Mukhtar Abdulkadir Dandago ya ce, hakki ne babba akan al’umma su rinka kulawa da makwabtan su...
Limamin masallacin Juma’a na Sheikh Aliyul Kawwas dake unguwar Maidile Malam Kamalu Abdullahi Usman Maibitil ya ce, al’umma su rinka taimakon juna ta hanyar ciyarwa ga...
Limamin masallacin Juma’a na hukumar shari’a ta jihar Kano Malam Dayyabu Haruna Bashir ya yi kira ga al’umma da su zamo masu adalci a tsakanin su...
Limamin masallacin Juma’a na Sheikh Uba Sharada Malam Baharu Abdurrahman ya ja hankalin al’umma da su guji cutar da makwabtan su domin makwabci dan uwa ne...
Sakamakon gasar Unity CUP da aka fafatawa a jihar Kano. Cosmos United 1-1 Kano Rovers Greater Tomorrow 0-3 Sky Limit FC W/O Travellers FC 2-1 StarLight...
A ci gaba da gasar ajin rukuni na biyu mai taken Ahlan League 2 da ake fafatawa a filin wasa na Mahaha dake kofar Na’isa. Kawo...