Gwamnatin jihar Kano ta raba motocin Kurkura guda 30 ga kungiyoyin mata a wani bangare na bikin ranar mata ta duniya da ake gudanarwa a fadin...
A daidai lokacin da ake bikin ranar mata ta duniya wani bincike ya tabbatar da cewar cutar Corona ta sanya mata a rayuwar tsanani musamman lokacin...
jama’I’ar Yusuf Maitama Sule a jihar Kano, ta fara gudanar da yin tattaki kafa da kafa a cikin harbar jami’ar na dindindin dake Kabuga. Tattakin mai...
Al’ummar garin Tsamawa dake karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano sun koka akan matsalolin zirga-zirga da suke fuskanta sakamakon karyewar Gada a yankin. Shugaban kungiyar ci...
Wani magidanci ya koma Daji da rayuwa a karamar hukumar Sumaila, fiye da shekaru biyu saboda damuwa da yake fama da ita sakamakon sauyin rayuwa da...
Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya shawarci Ɗalibai da idan sun yi saukar karatun Alƙur’ani mai girma, da su ƙara himmatuwa wajen neman karatun litattafan...
A ci gaba da gasar kwallon kafa ta mutane biyar wato ‘yar Tile ta ma’aikata dake wakana a jami’ar Yusuf Maitama sule a jihar Kano mai...
Tarauni Babes 2- 2 Gwammaja City Golden Star Dorayi 3-0 Eleven Star R/Kebe Marvelious FC 0-0 FC Emirate Rangada Stars 3-1 Kudini Boys FC All Boys...
Tawayya FC 1-0 Asosa Kurna FC Super Boys 0-3 Unguwa Uku United A wasan da za a fafata a yammacin ranar Litinin. Star Light za ta...