Guda daga cikin sojan baka na jam’iyar APC a jihar Kano, Muttaka Dan Muhammad Gambo, ya ce suturar da dan tsagin Kwankwasiyya ya ke sawa ya...
Sarkin dawakin tsakar gida kuma Hakimin Kumbotso a jihar Kano, Ahmed Ado Bayaro, ya ce ya fara wasan kwallon Golf tun shekaru 20 baya da suka...
Matar gwamnan jihar Kano, Farfesa Hafsat Abdullahi Umar Ganduje ta nemi Malaman makarantu cewa su kara jajircewa wajen yin aiki a kan irin dabarun koyo da...
Kotun majistrate mai lamba 18, ƙarƙashin mai shari’a Auwal Yusif Sulaiman, ta ci gaba da sauraron ƙarar da kwamishinan ƴan sanda ya shigar da wasu mutane...
Kotun majistret mai lamba 58 karkashin mai shari’a Aminu Gabari ta aike da wani Sajen din dansanda gidan gyaran hali bisa zargin kisan kai. Kunshin zargin...
Kotun majistret mai lamba 54 karkashin mai shari’a Ibrahim Mansur Yola ta aike da wani matashi gidan gyaran hali. Kwamishinan yansanda ne ya gurfanar da matashin...
Hukumar tsaro ta Civil Defence a jihar Kano ta sami nasarar kama wasu matasa su Tara, da a ke zargin na kokarin sayar da turken sadarwa...
Wani dalibi ya yiwa tsohon malaminsa kyautar fili a unguwar Sabuwar Gandu dake karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano sakamakon gudunmawar da yake bayarwa. Dalibin da...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta kai simame tare da rufe wani gidan wasan Gala a garin Birji dake karamar hukumar Madobi, bayan da ‘yan garin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce sakamakon ilimi kyauta kuma dole a makarantun Firamare a jihar, yawan dalibai ya karu zuwa miliyan uku da dubu dari takwas,...