Alhaji Hassan Adamu ya ce tun ya na yaro ya fara daukar jakar wasan kwallon Golf a kafadar sa, wanda hakan ya ba shi damar shiga...
Wasu matasa kimanin 23 sun gurfana a kotun majistret mai lamba 46 karkashin mai shari’a Zubairu Inuwa akan zargin tayar da husuma da zanga-zanga da sata...
Wani likitan ido dake asibitin kwararru na Murtala Muhammad a jihar Kano Dakta Usman Abdullahi Mijinyawa ya ce, baya ga kyau da gashin ido yake karawa...
Wasu iyaye mata dake unguwar Tudun Kaba a karamar hukumar Kumbotso sun kira ga mahukunta da su gina musu makaranta da wutar Lantarki da kuma hanyoyi....
Wani matashin mai noman Albasa a garin Tsamawa dake karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano ya ce, babban kalubalen da suka samu a noman Albasa a...
FC Dawaki 4-0 Black Star Gyaranya FC Talented 0-1 Fagge Soccer Star Karkasara United 0-1 Fancy Bullet Panshekara RK United 0-3 Man Blue Gama United 6-1...
Silver Dakata 1-4 Mazugal Bees Feeders. Dakasoye FC 2-3 K Babies FC. Gaye Panshekara 0-3 SGG United. Fc Tiye Boys 0-0 Net Breakers Special Boys 0-1...
Silver Dakata 1-4 Mazugal Bees Feeders. Dakasoye FC 2-3 K Babies FC. Gaye Panshekara 0-3 SGG United. Fc Tiye Boys 0-0 Net Breakers Special Boys 0-1...
Wani bincike da masana halayyar Dan Adam su ka yi ya nuna cewar, abokai na kan gaba wajen sauya halayyar abokan su cikin kankanin lokaci. Kwamred...
Gamayyar kungiyoyin kwadago a jihar Kano na gudanar da wani gangami a harabar majalissar dokokin jihar Kano, na nuna kin amincewa da yunkurin majalissar wakilai ta...